DR Congo ta M23 sun kutsa birnin Bukavu birnin mafi girma a gabashin jamhuriyar, inda suka ƙwace ofishin gwamnan lardin.